Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Makomar Matsalolin Da Ke Jefa Nakasassu Shiga Bara- Mayu 05, 2022


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A wannan makon shirin ya sake komawa kasar Kamaru domin dorawa a hirar da ta hada wakilin sashen Hausa Mohammadou Rabiou da Malan Kabirou Gurgu wani dan Najeriya mazaunin n’gaudere a kasar Kamaru. Shrin na yau zai maida hankali akan matsalolin da ke jefa nakasassu cikin sana’ar bara a wani lokacin da ake faman fadakar da al’umma illolin dake tattare da wannan dabi’a. A daya bangare maganar ilimin masu bukata ta musamman da tsarin basu damar koyon sa’oin dogaro da kai ke haddasa ciza yatsa a kasar .

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Matsalolin Da Ke Sa Nakasassu Shiga Bara-6;00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:47 0:00

XS
SM
MD
LG