Accessibility links

VOA60 DUNIYA: ISRAEL Dakarun Isra'ila Sun Harbe Wata Mata Da 'Yan Uwanta Har Lahira


Dakarun Isra’ila sun harbe wata mata da dan‘uwanta har lahira, bayan da aka yi zargin suna dauke da wukaken da za su kai hari a wani shingen bincike da ke yammacin gabar tekun Gaza.

XS
SM
MD
LG