Accessibility links

VOA60 AFIRKA: SOUTH SOUDAN An Rantsar da Sabon Shugaban 'Yan Tawayen Sudan ta Kudu Riek Machar a Matsayin Mataimakin Shugaban kasa.


An rantsar da sabon shugaban 'yan Tawayen Sudan ta Kudu Riek Machar a matsayin mataimakin shugaban kasa wanda ake kyautata zato hakan zai wanzarda zaman lafiya bayan kwashe shekaru sama da biyu ana tashin hankali a kasar.

XS
SM
MD
LG