Accessibility links

VOA60 DUNIYA: USA John Kerry Tare da Shahararriya ‘Yar Fim Angelina Jolie Sun Tattauna Matsalar Karuwar 'Yan Gudun Hijira a Duniya


US: Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry tare da shahararriya ‘yar fim Angelina Jolie sun tattauna matsalar karuwar 'yan gudun hijira a duniya yayin da yanzu yawansu ya kai kashi 1 cikin 100 na al'ummar duniya.

XS
SM
MD
LG