Accessibility links

VOA60 AFIRKA: KENYA Dubban Mutane a Kenya Sun Fantsama Neman Gidajen da Zasu Zauna


Dubban mutane a Kenya sun fantsama neman gidajen da zasu zauna, bayan da jami’ai a kasar suka fara rushe gine gine da ake ganin nada hatsari har 258 a Nairobi, biyo bayan faduwar ginin daya hallaka mutane 51 a makon da ya gabata.

XS
SM
MD
LG