Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AUSTRALIA Jirgin Sama Mafi Girma a Duniya na Antonov ya Sauka Kasar Australia a Karon Farko


Jirgin sama mafi girma a duniya na Antonov ya sauka kasar Australia a karon farko, yayinda dubban mutane suka taru don kallo.

XS
SM
MD
LG