Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Gwamanti na Nemar Cimma Jituwa da Shugabannin Kungiyoyi


A kasar Najeriya gwamanti na nemar cimma jituwa da shugabannin kungiyoyi don kauce ma zanga-zanga a fadin kasar saboda karin farashin man fetur.

XS
SM
MD
LG