Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE 'Yan Sanda Sun yi Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewarsu da Tsanar 'Yansanda da Ake Yi


'Yan sanda sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da tsanar 'yansanda da ake yi; yayin da kuma wasu muatne kimanin 300 su ka kaddamar da zanga-zanga kishiyar ta 'yansandan, bayan sun yi biris da hana su da aka yi, su ka banka ma motar 'yan sanda wuta.

XS
SM
MD
LG