Accessibility links

VOA60 DUNIYA: TURKEY Akalla 'Yan Sanda Shida ne Suka Mutu, Afrilu 01, 2016


Akalla 'yan sanda shida ne suka mutu bayan da wani bam da aka boye cikin wata mota ya tashi a kudu a birnin Diyarbakir dake kudu maso gabashin kasar, jami'ai suka ce babu wanda ya dauki alhakin kai wannan hari.

XS
SM
MD
LG