Accessibility links

VOA60 AFRIKA: MALI Kungiyar Agaji ta Red Cross Tace Jami’an ta Uku Sunyi Batan Dabo a Arewacin Mali


Kungiyar agaji ta Red Cross tace jami’an ta uku sunyi batan dabo a Arewacin Mali, inda yawancin kungiyoyin masu tsatstsauran ra’ayi ke zaune.

XS
SM
MD
LG