Accessibility links

VOA60 DUNIYA: AFGANISTAN Wasu Gungun Mayakan Kungiyar Taliban Sun Kai Harin Bom.


A kasar Afganistan wasu gungun mayakan kungiyar Taliban sun kai harin bom sun kuma bude wuta, inda suka kashe a kalla mutane 30 da wasu sama da 237.

XS
SM
MD
LG