Accessibility links

VOA60 AFIRKA: DR CONGO Ana Binciken Shugaban ‘Yan Adawan Jamhuriyar Dimokradiyar Congo, Moise Katumbi


Ana binciken shugaban ‘yan adawan Jamhuriyar Dimokradiyar Congo, Moise Katumbi, bisa zargin cin amanar kasa da arangamar da magoya bayansa suka yi da ‘yan sanda.

XS
SM
MD
LG