Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar, Kashi Na Uku - Satumba 26, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku kashi na uku kuma na karshe na tattaunawa da wasu masu hada hadar dabbobi a tsakanin Najeriya da Nijar, inda suka koka kan rufe iyakokin kasashen biyu sakamakon matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka na kakaba wa sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar takunkumi.

Saurari shirin:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Masu Hada-Hadar Dabbobi Sun Koka Kan Rufe Iyakokin Najeriya Da Nijar 6'50.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:05 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG