Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakan Da Manoman Kankana Ya Kamata Su Bi - Ibrahim Musa - Maris 2, 2021


Mohammed Baballe

Kamar yadda wasu daga cikin masu sauraron mu su ka ji a makon da ya gabata, muna tattauna ne kan korafin da manoman kankana su ka yi cewa ba a tantance musu irin da za su noma, muna kuma tattauna wa da Ibrahim Musa mamba a majalisar tantance iri ta Najeriya, wanda ya fara bayyana irin matakan da manoman kankana ya kamata su bi.

A cikin shirin na mu na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya a hirar su da wakiliyar mu Hauwa Umar.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Matakan Da Manoman Kankana Ya Kamata Su Bi - Ibrahim Musa - 6'15
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:10 0:00


XS
SM
MD
LG