Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Obama Zai Kai Ziyara Hiroshima

A yau Talata, shugaban Amurka Barack Obama, ya ce zai kai ziyara Hiroshima a karshen wannan wata, inda zai zama shugaban Amurka na farko da zai je birnin na Japan, wanda wani jirgin yakin Amurka ya jefa makamin kare dangi na farko a shekara ta 1945.

A yau Talata, shugaban Amurka Barack Obama, ya ce zai kai ziyara Hiroshima a karshen wannan wata, inda zai zama shugaban Amurka na farko da zai je birnin na Japan, wanda wani jirgin yakin Amurka ya jefa makamin kare dangi na farko a shekara ta 1945, wanda ya halaka dubun dubatar mutane, yayin da ake shirin kammala yakin duniya na biyu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG