Accessibility links

Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Sun Banbanta Dangane Da Dokar Ta Baci

  • Grace Alheri Abdu

Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan
‘Yan Najeriya suna ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu dangane da dokar ta baci da shugaban kasar Goodluck Jonathan ya kafa a jihohin Borno da Yobe da kuma Adawa sakamakon hare haren da mayakan kungiyar jama’atu Ahlussunah Lidda’awati Wal Jihad da aka fi sani da suna Boko Haram.

Wadansu da wakilanmu suka yi hira da su sun bayyana goyon bayan daukar wannan matakin yayinda wadansu ke gani ba nan gizo ke sakar ba.

XS
SM
MD
LG