Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ranar 'yan Gudun Hijira Ta Duniya

Yau 20 ga watan Yuni ce ranar da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe domin tunawa da 'yan gudun hijira a duniya.

Yau taka ranar 'yan gudun hijira ta duniya. Ranar da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe domin fargar da kasashen duniya kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki da nufin tallafa masu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG