Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rashin Kayan Aiki Shine Makasudin Tserewan Sojojin


Sojoji.

Gwamnati ce Yakamata ta Samarwa Sojoji Makamai.

Rashin kayan aiki shine makasudin abun dake kawo tserewan Sojojin Najeriya, wajen fafatawa da ‘yan Boko Haram.

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Kanal Hamid Ali, mai ritaya ne ya anbata haka a wata hira da yayi da muryar Amurka.

Yace, gwamnati ce yakamata ta samarwa Sojoji makamai, domin fuskantar kalubalen dake cima Najeriya, tuwo a kwarya.

Ya kara da cewa akwai siyasa, a lamari, domin a cewarsa idan hara gwamnati na son magance lamarin tuni da tayi haka, Idan ko bata da niyyar murkushewa haka za’a ci gaba.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:10 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG