Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Real Madrid Na Neman Darewa Saman Teburi Yayin Da Za Ta Hadu Da Rayo Vallecano


Kungiyar Real Madrid
Kungiyar Real Madrid

Mai horar da ‘yan wasan kungiyar Carlo Ancelotti dai ba zai dogara da Karim Benzema da Antonio Rudiger ba, saboda ba su kammala murmurewa daga raunukansu ba.

Real Madrid za ta kai wa abokiyar hamayyarta ta cikin gida Rayo Vallecano ziyara a ranar Litinin.

Madrid za ta yi kokarin darewa saman teburin gasar Sifaniya ta La Liga yayin da za ta kara da Vallecano.

Barcelona ce a saman teburin wacce ta ba Madrid tazarar maki biyu bayan da ta doke Almeria da ci 2-0 a gida a ranar Asabar.

Mai horar da ‘yan wasan kungiyar Carlo Ancelotti dai ba zai dogara da Karim Benzema da Antonio Rudiger ba, saboda ba su kammala murmurewa daga raunukansu ba.

Rayo ta buga wasanni biyu a jere baya-bayan kuma duka ta lashe su.

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG