Accessibility links

Rikicin Siyasa ya Kunno Kai Tsakanin Gwamna Nyako da Mataimakinsa


Gwmnan jihar Adamawa Murtala Nyako

Rashin jituwar siyasa a tsakanin Gwamna da matamakinsa a jihar Adamawar Nigeria

Ga dukkan alamu,samun rashin jituwar bambancin ra’ayi a tsakanin Gwmnan jihar Adamawa Murtala Nyako da mataimakinsa Barr. Bala James, hakan na neman janyo wani sabon rikici a jam’iyyar PDP mai mulkin Nigeria.

Waje daya kuma, Gwamnan jihar Adamawa a wata sanarwar da ya bayar ta bakin mataimakinsa cewa yayi yana nan daram a jam’iyyar PDP, batun da ake cece-kuce kansa yace bashi da masanaiya. Yace koda yake ba zai tilastawa kowa bins aba, sannan yaci gaba da cewa:
XS
SM
MD
LG