Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wasu gwamnonin jam'iyyar APC(Facebook/APC)

Rikicin Siyasar Jam'iyyar APC A Jihar Kebbin Najeriya

A Najeriya rikice na kara fadada a cikin jam'iyyar APC mai mulkin kasar duk da yake lokaci sai kara matsawa yake yi ga shirye-shiryen zabukan shekara ta 2023.

Wasu gwamnonin jam'iyyar APC(Facebook/APC) Photo: Facebook

A Najeriya rikice na kara fadada a cikin jam'iyyar APC mai mulkin kasar duk da yake lokaci sai kara matsawa yake yi ga shirye-shiryen zabukan shekara ta 2023.

XS
SM
MD
LG