Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Kasar Iran Zai Koma Iran Daga Birnin New York

A Yau Litinin Shugaban Kasar Iran Hassan Rouhani Zai Bar Birnin New York Zuwa Tehran, Ya Takaita Ziyarar Da Ya Kai A Taron Majalisar Dinkin Duniya Domin Juyayin Rasuwar Alhazan Kasar A Makka.

XS
SM
MD
LG