Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rudy Giuliani Ya Ce Zai Ba Da Bahasin Wanke Shugaba Trump


Rudy Giuliani

Lauyan shugaban Amurka Donald Trump, Rudy Giuliani, kuma mutumin da batun binciken Ukraine domin biyan bukatar Trump ya ta’allaka a kansa, ya amince ya bada bahasi a kan batun shari’ar tsige shugaban kasa kuma zai yi iya kokarinsa yaga an wanke shugaban.

Yace zan bada bahasi, lallai zan yi haka. Zan bada lakca ne zan kuma yi jawabi, inji Giuliani yayin da ya isa jihar Florida dake gabashin Amurka a ranar Talata domin halartar wata liyafar jajibirin sabuwar shekara.

Ba a sa ran cewa Giuliani tsohon magajin birnin New York kuma dadadden na hannun daman Trump zai shiga cikin lauyoyin da zasu kare shugaban a shari’ar da majalisar dattawa take shirin yi tare da lauyan fadar White House Pat Cipillone babban mai kare Trump.

Idan har bahasin da Giuliani ke shirin bayarwa ya tabbata, zai bankado batutuwa da dama.

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG