Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ruwan Sama Da Zaizayar Kasa Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutun 6 A Koriya ta Kudu


Ruwan Sama Da Zaizayar Kasa Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutun 6 A Koriya ta Kudu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:45 0:00

Ruwan sama da aka yi ta zabgawa kamar da bakin kwarya a Korea ta Kudu a ranar Lahadi 2 ga watan Agusta, ya yi sanadin mutuwar mutum shida kana wasu bakwai sun bata, a cewar jami’ai.

Ma'aikatar cikin gida da tsaro ta ce ruwan saman ya kuma haddasa zaizayar kasa a wurare da dama tare da haifar da ambaliyar ruwa akan tituna da kuma barnata gine-ginen da ke gabar kogunan kasar.

Yawancin barnar da ruwa ya yi, ta auku ne a alkarya da tsakiyar birnin Seoul.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG