Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakin Michael Obi


Suspected kidnappers of Michael Obi, the kidnapped father of Chelsea midfielder John Obi Mikel, are paraded in Kano. Michael Obi, who was kidnapped on Aug. 12 while on his way home from work in the central Nigerian city of Jos, was freed Monday after dete

Bayan da jami'an tsaro su ka gano inda aka boye mahaifin shahararren dan wasan kwallon kafar nan na kulob din Chelsea, Michael Obi, wanda wasu mutane su ka sace da hadin bakin wasu sojoji, wakiliyar Sashen Hausa Zainab Babaji ta tattauna da shi mahaifin da kuma wasu 'yan uwan shi, kamar yadda za ku ji a cikin wannan rahoto da ta aiko ma na daga Jos, jahar Plateau.

Sakin Michael Obi

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG