Accessibility links

Guguwa tayi munmunar barna a wasu jihohin Amurka.

A ranar Lahadi 27 ga watan Disamba, da ta gabata ne wata guguwa tayi barna a jihar Texas ta kasar Amurka, a sanadiyyar hakan mutane da dama sun rasa rayukan su kuma da dama sun jikkata haka kuma an samu asarar dukiyoyi.
Bude karin bayani

Wata motar 'yan kwana-kwana na shawagi a kusa da wata unguwar Rowlett, a jihar Texas, bayan wata Guguwa da tayi barna, har mutane 11 suka rasa rayukan su, da dama kuma suka jikkata. A ranar 27 ga watan Disamba 2015.
1

Wata mota  kusa da gidana Antonio Yzaguirre, mai shekaru 70, da matar shi Ann Yzaguirre, mai shekaru 69, a ranar Alhamis 24, ga watan Disamba, an samesu a cikin gidan su, sun mutu, bayan wata guguwa da tayi barna a daren Laraba, haka kuma mutane 7 sun mutu a jihar  Mississippi.
2

Wata mota  kusa da gidana Antonio Yzaguirre, mai shekaru 70,
da matar shi Ann Yzaguirre, mai shekaru 69, a ranar Alhamis 24, ga watan Disamba, an samesu a cikin gidan su, sun mutu, bayan wata guguwa da tayi barna a daren Laraba, haka kuma mutane 7 sun mutu a jihar  Mississippi.

3

Mutane ke gugun tsira da rai a dai-dai lokacin da aka daka wata tsawa, a tsakiyar babban birnin Dallas. Hukumomin kula da yanayi sun bayyanar da cewar garin Dallas na cikin wani mumunan yanayi, a ranar 26, ga watan Disamba.
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG