Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin Kasuwa: Kasuwar Albasa a Garin Aba, Jihar Abia


A wannan makon shirin kasuwa ya leka garin Aba da ke jihar Abia a kudu maso gabashin Najeriya ya kuma kai ziyara wata kasuwar albasa.

Shugaban kasuwar Alhaji Salisu Danwanzam ya bada dan takaitaccen tarihin kasuwar ta albasa wadda a cewarsa kimanin shekaru 56 da suka gabata aka kafa ta, ya kuma bayyana wasu daga cikin kalubalen da suke fuskanta a kasuwar.

Saurari cikakken shirin da Alphonsus Okoroigwe ya gabatar.


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG