Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A cikin shirin wannan makon, an yi bikin bayar da sandar girma ga sabon sarkin Zazzau a Najeriya, da wasu sauran labarai

TASKAR VOA: A cikin shirin wannan makon, an yi bikin bayar da sandar girma ga sabon sarkin Zazzau a Najeriya, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin TASKA na wannan makon, an yi bikin bayar da sandar girma ga sabon sarkin Zazzau a Najeriya, inda sabon sargin ya sha alwashin yin jagoranci na gari a masarautar, Zababben Shugaban Amurka Joe Biden ya jaddada muhimmancin hadin kan Amurkawa, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG