Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari akan kuncin rayuwa a Najeriya


Shugaban Najeriya Muhammad Buhari

Yayinda yake rabtaba hannu akan kasafin kudin bana Shugaba Buhari ya bayyanawa 'yan Najeriya cewa yana sane da irin kuncin rayuwar da suke fama da ita.

'Yan Najeriya suna cigaba da kuka akan kuncin rayuwa da suke fama da ita tun lokacin da Buhari ya kama madafin ikon kasar.

Bayan ya yiwa 'yan majalisar kasar godiya saboda tabbatar da kasafin kudin kasar ya juya kan 'yan kasar.

Yace zama a fadar shugaban kasa bai hanashi sanin irin halin da kasar ke ciki ba. Yana karanta jaridu. Yana sauraron radiyo da talibijan, saboda haka ya san halin da suke ciki.

Ga kadan cikin abubuwan da shugaban kasa ya fada da ra'ayoyin mutane:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:18 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG