Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya Aike Da Sakon Ta’aziyyar Rasuwar Sarauniya Elizabeth


Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari

Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya shiga jerin shugabanin ‘kasashen duniya a gurin aikewa da sakon ta’aziyya ga mahukuntan Ingila akan rasuwar sarauniyar Ingila, Elizabeth ta Biyu.

Sarauniyar Ingila, Elizabeth II
Sarauniyar Ingila, Elizabeth II

ABUJA, NIGERIA - A wata hira da Muryar Amurka Malam Garba Shehu babban jami’in ya’da labarai a fadar gwamnatin Najeriya wanda ya rattaba hannu a sa’kon jaje ga ‘kasar ingila a madadin shugaba Buhari ya mana karin haske game da sakon ta’aziyar da aka aika da kuma gaisuwar taya murna ga sabon sarki wato magajin Sarauniyar kuma babban ‘dan Charles.

Sabon Sarkin Ingila, Charles
Sabon Sarkin Ingila, Charles

Saurari hirar ta su da wakilin Murayr Umar Farouk Musa cikin sauti:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya Aiki Sakon Ta’aziya Akan Rasuwar Sarauniya Elizabeth.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:44 0:00

XS
SM
MD
LG