Accessibility links

Shugaba Obama Yace Ta'addanci Ya Yi Ressa A Duniya

  • Halima Djimrao

Shugaba Barack Obama a lokacin da yake musanyar ra'ayi da matasan Afirka a Johannesburg

Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya ce rashin yiwa jama'a abun da ya kamata ne ke haifar da ta'addanci

A ci gaban rangadin da yake yi a kasar Afirka Ta Kudu, shugaban Amurka Barack Obama ya yi wani taron musanyar ra’ayi da matasan kasashen Afirka daban-daban a jami’ar Johannesburg a yau asabar, inda aka baiwa matasa damar yiwa shugaban tambayoyin su kai tsaye ta hanyar talbijin daga kasashen su, a wannan musanyar ra’ayi ba a bar matasan Najeriya a baya ba, wadanda su ma suka yiwa shugaba Barack Obama tambayoyi daga birnin Lagos. Halima Djimrao ta fassara daya daga cikin tambayoyi biyun da Aisha Maina ta yiwa shugaba Barack Obama.

XS
SM
MD
LG