Accessibility links

Shugaba Obama Ya Sa Hanu Kan Dokar Ciyo Bashi

  • Aliyu Imam

Shugaban Amurka Barack Obama.

Yanzu Amirka zata iya biyan bashin da ake binta ba tare da barazanar zata gaza ba, bayan da a jiya talata shugaba Barack Obama ya rattaba hannu akan dokar yi da wajewa. To amma kuma duk da haka cece ku ce a Majalisar akan wuraren da za’a rage kudin da gwamnati ke kashewa a zaman wani bangare na yi da wajewar da aka cimmawa nan bada jimawa ba zata sake kunno kai.

XS
SM
MD
LG