Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojoji Sun Harbe Mutane Hudu Har Lahira A Jihar Kebbi


Sojoji suke sintiri a Kaduna,bayan hargitsin da ya afkawa jihar da wasu sassan arewacin Najeriya.
Sojoji suke sintiri a Kaduna,bayan hargitsin da ya afkawa jihar da wasu sassan arewacin Najeriya.

Matasan unguwar bayan dutse dake karamar hukumar Mulki ta Suru, jihar Kebbi, sun zargi wani mutum da yunkurin aringizon kuri’u a unguwar har ya kai ga yi masa duka, bayan da sha da ‘kyar ne ya dawo tare motar sojoji da nufin kama wadanda suka yi masa dukan.

Jama’ar garin dai sunyiwa sojojin ruwan duwatsu, dalilin daya sa sojojin suka bude ruwan wuta kai tsaye da harbe mutane hudu har lahira.

Saurari cikakken Rahotan.

XS
SM
MD
LG