Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka Wasu 'Yan Bindiga A Jihar Kaduna

Rundunar mayakan saman Najeriya ta ce dakarunta sun hallaka kimanin 'yan bindiga goma a wani daji dake dab da Birnin Gwari da kuma kan tsaunin Janko a jihar Kaduna.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG