Accessibility links

Aminu Tambuwal Zaiyi Takarar Shugaban Kasa A 2015?

  • Aliyu Imam

Babban birnin tarayyar Najeriya Abuja
A karon farko, Shugaban majalisar wakilai ta Najeriya Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bara dangane da kiraye-kirayen da wasu ‘yan najeriya ke masa na ya fito takarar shugaban kasa a babban zabe na shekara ta 2015.

A yayin wata ganawa da manema labarai a Kano shugaban ya bayyana matsayinsa dangane da wannan batu kamar yadda zaku ji a cikin wannan rahoto da Mahmud Ibrahim Kwari ya aiko mana daga Kano.

XS
SM
MD
LG