Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Tarayyar Afirka ta ba da gudummawar kayan yaki da ‘yan Boko Haram na biliyoyin Naira ga sojojin da ke yaki a yankin tafkin Chadi

TASKAR VOA: Tarayyar Afirka ta ba da gudummawar kayan yaki da ‘yan Boko Haram na biliyoyin Naira ga sojojin da ke yaki a yankin tafkin Chadi
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

Gwamnatin Ghana ta nufi hukumar bayar da lamuni ta duniya IMF da kokon bara, na neman agajin farfado da tattalin arziki, yayin da hauhawar farashin kayayyakin masarufi a kasar ya karu zuwa kashi 29.8 cikin dari, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG