Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Kabilar Kambari Ya Ja Hankali Kan Zaben Kasa

A kalla 'yan kabilar Kambari dubu biyar ne suka halarci taron su na wannnan shekarar, duk da matasalar da yankin nasu yake fama da shi na rashin hanyar motada sauran ababan more rayuwa.

Taron Shekara 2018 Na Kabilar Kambari Photo: Mustapha Nasiru Batsari (VOA)

XS
SM
MD
LG