Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Karfafa Gwiwar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa A Abuja

Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa a Abuja ta shirya taron karfafawa matasa gwiwa domin yakar cin hanci da rashawa.

An gudanar da taron wanda kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta birnin Abuja ta shirya domin cusawa matasa akidar kyamar cin hanci da rashawa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG