Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Baje Kolin Littattafan Adabi Na Hargeisa Da Ke Somalia


Wani Bangare Na Mahalarta Baje Kolin Littafan Adabi Na Hargeisa International Book Fair a Kasar Somalia

A jiya Asabar ne aka fara baje kolin littafai adabi da al’adu a Hargeisa, birnin da duniya bata amince da shi ba a matsayin babban birnin jahuriyar Somalia bayan da suka yi tawaye.

Mawallafa da masu zane-zane da wasan kwaikwayo da mawaka, da ma malamai daga fadin duniya ne ke halarta wannan taro mai muhimmanci na Hargeisa Internation Book Fair da ba sami yayatuwa ba.

A wannan bikin na 9 na yanzu, ya nuna shekaru 9 kenan ana yinsa duk shekara, kasashen 12 ne suka halarta wadannan kasashe kuwa sune Nigeria, Jamus, Birtaniya, Ghana, Italiya, Faransa da kuma Afirka ta Kudu.

Yakin basasar Somalia da shugaban mulkin kama karya Mohamed Siad Barre ne sanadiyyar daidaita cibiyoyin tarihin kasar a shekarun 1980.

Wanda hakan ya dakile matasa da kirkire kirkiren basirar su ballke su nunawa duniya. inji Ayan Mohamoud na cibiyar al’adu ta Kayd.

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG