Accessibility links

Taron Kasa na Shan Kushe Masamma Daga Mutanen Arewacin Najeriya


Shugaba Goodluck Jonathan

Taron kasa da ake gudanarwa a Abuja na shan suka daga wajen mutanen masamma yan Arewacin Najeriya .

Yayi da takwarorisu na dukanci ke ci gaba da rungumar shirin da kuma yabawa gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan kan wanan shirin,da ake ganin cewa na kokarin dunkule kasar waje guda .

Har ya zuwa wanna lokacin babu wata kungiya ko kabila ko sashe kuma wani bangare
na Najeriya da suka mika bukatar raba kasar ga kwamitin,a lokacin da suka sagaya shiya-shiya don karban ba'asi daga waje jama'a a watanin baya da suka gabata.

Sai dai hakan baya iya hana ko kwanto a zukatar jama'a ganin yanda aka fara samu korafe-korafe kan taron masammama wajen zabo wakilai da zasu wakilci jama'a a wajen taron.Wadanda wasu ke ganin cewa tunda ganan ma an fara nuna banbanci.


XS
SM
MD
LG