Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Najeriya, har yanzu wasu makarantu na rufe a jihohin Arewacin kasar saboda satar dalibai sama da 300 da aka yi a jihar Katsina

TASKAR VOA: A Najeriya, har yanzu wasu makarantu na rufe a jihohin Arewacin kasar saboda satar dalibai sama da 300 da aka yi a jihar Katsina
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:04 0:00

A cikin shirin wannan makon, jama’a a Najeriya na ci gaba da magana kan bukatar kare makarantu, bayan satar dalibai sama da 300 da aka yi a jihar Katsina, da wasu sauran rahotanni.

XS
SM
MD
LG