Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Shugaba Emmanuel Macron da kuma shugabannin kasashen yankin Sahel a Afirka sun kammala taron koli da aka yi a birnin Pau

TASKAR VOA: Shugaba Emmanuel Macron da kuma shugabannin kasashen yankin Sahel a Afirka sun kammala taron koli da aka yi a birnin Pau
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:51 0:00

A wani taron koli da aka yi a birnin Pou dake kasar Faransa, Shugaba Emmanuel Macron da shugabannin kasashen yankin Sahel a Afirka sun amince da batun karfafa dangantakar hadin gwiwar dakarunsu don yaki da ‘yan ta’addan da suka addabi yankin na Sahel.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG