Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wasu daliban Najeriya dake karatu a Ukraine da suka samu komawa gida, sun shaida mana irin tashin hankalin da suka gani

TASKAR VOA: Wasu daliban Najeriya dake karatu a Ukraine da suka samu komawa gida, sun shaida mana irin tashin hankalin da suka gani
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon bisa ga dukkan alamu dai, shugaban Rasha Vladimir Putin bai yi tsammanin girman takunkumin da kasarshi za ta fuskanta sakamakon kaddamar da yaki a Ukraine, zai kai yadda abin ya kasance a yanzu ba

XS
SM
MD
LG