Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yayin da watan Ramadan ya zo mun duba muhimmancin taimakama mabukata musanman marayu da matan da suka rasa mazajensu a Najeriya.

TASKAR VOA: Yayin da watan Ramadan ya zo mun duba muhimmancin taimakama mabukata musanman marayu da matan da suka rasa mazajensu a Najeriya.
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon, yayin da al’ummar Musulmi a Jamhuriyar Nijar ke shiryawa watan na Ramadan, farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabi a kasuwannin Yamai. Sai dai ’yan kasuwa sun ce tsadar kayan abinci ba abu ne da Nijar kadai ke fama da shi ba, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG