Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tattalin Arzikin Najeriya: Sharhin Masana Kan Mukalar Sarki Sanusi

Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa muddin Najeriya ba ta dauki matakan daya dace ba, akan harkokin tattalin arziki nan da shekara ta 2050, kasar za ta zama daya daga cikin mafi talauci a duniya.

Sarkin Kano, Mallam Sanusi Lamido Sanusi Photo: Ibrahim Alfa Ahmed/VOA Hausa (VOA)

XS
SM
MD
LG