Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Ziyarar Tawagar Majalisar Wakilan Amurka A Nijar

Tawagar 'Yan Majalisar Wakilan Amurka Ta Kai Ziyara Kasar Nijar

A yayin da yau 4 ga watan Oktoba ake cika shekaru 2 da hallaka sojojin Amurka 4 da takwarorinsu 5 na Nijar, sakamakon kwanton baunar da ya rutsa da su a kauyen Tongo Tongo, na yankin Tilabery, tawagar ‘yan Majalisar Wakilan Amurka sun ziyaraci jamhuriyar ta Nijar, domin karrama wasu dakaru.

Ziyarar Tawagar Majalisar Wakilan Amurka A Nijar Photo: Yusuf Abdoulaye (VOA)

XS
SM
MD
LG