WASHINGTON, DC —
A kashi na karshe muwahara kan matsalar tsaro a jihar Katsina, bakin da shirin ya gayyata shugaban jam'iyar APC Shitu A. Shitu Maslaha, da takwaran shi na jam'iyar PDP Salisu Yusuf Majigiri sun shawarta hanyoyin da za a samu masalaha kan matsalar.
Saurari muhawarar da Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranta
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.