WASHINGTON, DC —
A yau bakin da shirin ya gayyata, Nastura Ashir Sharif sanannen kusar kungiyoyin matasan Najeriya, da kuma Lauya Aliyu Abdullahi hadimin shugaban Muhammadu Buhari dangane da harkokin wayar da kan jama'a da kuma aikin jaridu, sun tabo batun ci gaban da aka samu ko akasin haka kan harkokin tsaro.
Saurari muhawarar da wakilin Sashen Hausa Hassan Maina Kaina ya jagoranta
.
Facebook Forum