Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA:  Muhawara Kan Salon Mulkin Damokaradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Daya- Afrilu 19, 2022


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A cikin shirin na wannan makon, Shirin Tsaka Mai Wuya ya fara nazari kan salon siyasar kasar Kamaru inda tunda kasar ta sami 'yancin kai, shugabanni biyu kadai su ka yi mulki.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

TSAKA MAI WUYA: Hira Ta Musamman Da Wasu Kwararraun ‘Yan Siyasa Guda Biyu Na Kasar Kamaru, Afrilu 19, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:41 0:00

XS
SM
MD
LG