Accessibility links

Tsohon Shugaban Kasar Nijar Mamadou Tandja Yayi Karin Bayani Kan Zargin Bacewar Kudade da ya Bari a Baitul Mali

  • Aliyu Imam

Tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Niger Mamadou Tandja

Tandja ya nemi hakuntan kasar Nijar su gudanar da bincike kan kudade da yake zargi sun bace bayan da sojoji suka yi masa juyin mulki a 2010.

A karo na farko tun bayanda magoya bayansa daga yankin kasar suka dauki bayanai zargin bacewar kudade da yace ya bari a baitul malin kasar, kamin a yi masa juyin mulki, shugaban kasar Nijar Tandja Mamadou yayi karin bayani kan inda kudaden suka shiga. da kuma yadda za a gano su.

Ga karin bayani.

XS
SM
MD
LG